An yankewa likita hukuncin ɗaurin rai-da-rai a kan fyade

0
Kotun da ke shari’ar laifukan lalata da cin zarafi a jihar Legas da ke zaune a Ikeja ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai  daraktan kula...

Yan sanda a Gombe na binciken wadanda su ka wa yar shekara 58 yankan...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe, ta kaddamar da bincike kan mumunan kisan da aka yi wa wata mata ‘yar shekara 58, Aishatu Abdullahi. Mataimakiyar kwamishinan...

Sabon shugaban hukumar lura da aikin hajji na ƙasa ya ziyarci Gwamna Inuwa

0
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Alhaji Jalal Ahmad Arabi, a masaukin gwamnan dake Abuja. Hakan na...

Yan sanda sun ceto mutum biyu da a ka yi garkuwa da su a...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta ce ta ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a yankin Shabewa da ke karamar...

An Karrama Dattijo Mai ƙirkire-ƙirƙire Da Bai Yi Boko Ba Da Digirin Digirgir

0
Jami'ar jihar Gombe ta ƙarrma dattijon ɗan shekaru 70 Hadi Usman da digirin girmamawa na Dakta. Jami'ar ta karrama dattijon ne a ranar Asabar yayin...

An yi garkuwa da dalibai mata biyar a jami’ar tarayya ta Dutsinma

0
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a dakunan kwanan dalibai na jami’ar tarayya da ke Dutsinma (FUDMA), jihar Katsina, inda suka yi awon gaba...

Jami’yar APC ta Dakatar Da Ɗan takarar Gwamna Da Na Sanata A Taraba

0
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta kori ɗan takararta na gwamnan jihar a zaɓen 2023 da aka kammala David Sabo Kente kan zargin yi...

Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa

0
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya sanar da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na...

Gwamnoni shida sun gaza cin zabe don tsallakawa majalisar dattawa

0
Akalla gwamnoni shida masu barin gado sun gaza a yunkurinsu na tsallakawa majalisar dattawan Najeriya bayan wa’adinsu biyu na shekara takwas. Gwamnonin da ke barin...

Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa yake tausayawa talakawa akan canjin kuɗi

0
Ɗan Takarar Shugabancin Ƙasa a inuwar Jam’iyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce tushensa a matsayin ɗa ga ƴar kasuwa ne ya bashi...