Tag: Tinubu
Kotu koli ta tabbatar da zaben shugaban kasa Tinubu
A yau Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a...
Kotun koli za ta yanke hukunci kan zaben Tinubu gobe Alhamis
A gobe Alhamis, 26 ga Oktoba, 2023 ne dai kotun kolin za ta yanke hukunci kan shari’ar jam’iyyar Labour da dan takararta na shugaban...
Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya sanar da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na...
Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa yake tausayawa talakawa akan...
Ɗan Takarar Shugabancin Ƙasa a inuwar Jam’iyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce tushensa a matsayin ɗa ga ƴar kasuwa ne ya bashi...
Akwai masu yi wa Tinubu zagonkasa a fadar shugaban kasa
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi zargin cewa akwai wasu mutane a fadar shugaban kasa da ke yin zagonkasa wa Asiwaju Bola...