Trending Now
FASHION WEEK
Babu wata tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Atiku-NNPP
Jam'iyyar NNPP ta ce babu wata tattaunawa tsakanin dan takararta na shugaban ƙasa, Injiniya Rabi'u Musa Kawankwaso da takwaransa na PDP Atiku Abubakar.
A wata...
LATEST NEWS
Kotu koli ta tabbatar da zaben shugaban kasa Tinubu
A yau Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a...
Kotun koli za ta yanke hukunci kan zaben Tinubu gobe Alhamis
A gobe Alhamis, 26 ga Oktoba, 2023 ne dai kotun kolin za ta yanke hukunci kan shari’ar jam’iyyar Labour da dan takararta na shugaban...
An yankewa likita hukuncin ɗaurin rai-da-rai a kan fyade
Kotun da ke shari’ar laifukan lalata da cin zarafi a jihar Legas da ke zaune a Ikeja ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai daraktan kula...
POPULAR ARTICLES
An Karrama Dattijo Mai ƙirkire-ƙirƙire Da Bai Yi Boko Ba Da Digirin Digirgir
Jami'ar jihar Gombe ta ƙarrma dattijon ɗan shekaru 70 Hadi Usman da digirin girmamawa na Dakta.
Jami'ar ta karrama dattijon ne a ranar Asabar yayin...
Hukumar tsaro ta DSS ta damke masu sayar da sabbin kudi
Hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS, ta sanar da kama wasu da a ka zarga aikata laifukan sayar da sababbin takardun kudin da...
Ofishin yaƙin neman zaɓen Tinubu ya ce a na yaɗa labaran ƙarya kan...
Ofishin yaƙin neman neman zaben ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar APC Bola Ahmed Tinubu ya ca ya lura da wasu shafukan labarai na...
LATEST REVIEWS
Jami’yar APC ta Dakatar Da Ɗan takarar Gwamna Da Na Sanata...
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta kori ɗan takararta na gwamnan jihar a zaɓen 2023 da aka kammala David Sabo Kente kan zargin yi...