Mataikin shugaban kasa Ya Mutu a Indiya
Mataimakin Shugaban Kasar Gambiya, Badara Joof, ya rasu a kasar Indiya.
Shugaban Kasar, Adama Barrow ne ya sanar da rasuwar a wani sako da ya wallafa a shafinsa na...
Dankwambo ya bukaci Inuwa ya daina kamfe muddin ya iya barazana
Tsohon gwamnan jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya bukaci Gwamnan jihar ta Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da ya daina kamfe muddin ya iya wa mutane barazana.
Wani Mutum Ya kai ƙarar Hadiza Gabon Saboda Ta ƙi Auransa
Wani ma’aikacin gwamnati Bala Musa mai shekaru 48 a duniya a ranar Litinin ya maka wata jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon a gaban kotun shari’a da ke Kaduna saboda ta ki aurensa.