LATEST ARTICLES

Kotu koli ta tabbatar da zaben shugaban kasa Tinubu

0
A yau Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a ranar 25 ga watan Fabrairu. Kotun kolin a hukuncin da ta...

Kotun koli za ta yanke hukunci kan zaben Tinubu gobe Alhamis

0
    A gobe  Alhamis, 26 ga Oktoba, 2023 ne dai kotun kolin za ta yanke hukunci kan shari’ar jam’iyyar Labour da dan takararta na shugaban kasa, Peter Obi; da Jam’iyyar PDP da dan takararta, Atiku...

An yankewa likita hukuncin ɗaurin rai-da-rai a kan fyade

0
Kotun da ke shari’ar laifukan lalata da cin zarafi a jihar Legas da ke zaune a Ikeja ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai  daraktan kula da lafiya na wani asibin kula da cutar daji, Dokta...

Yan sanda a Gombe na binciken wadanda su ka wa yar shekara 58 yankan...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe, ta kaddamar da bincike kan mumunan kisan da aka yi wa wata mata ‘yar shekara 58, Aishatu Abdullahi. Mataimakiyar kwamishinan ‘yan sanda mai kula da sashen ayyuka na rundunar, Hayatu...

Sabon shugaban hukumar lura da aikin hajji na ƙasa ya ziyarci Gwamna Inuwa

0
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya karbi bakuncin sabon shugaban hukumar alhazai ta kasa (NAHCON), Alhaji Jalal Ahmad Arabi, a masaukin gwamnan dake Abuja. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Ismail Uba Misilli DG...

Yan sanda sun ceto mutum biyu da a ka yi garkuwa da su a...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe ta ce ta ceto wasu mutane biyu da aka yi garkuwa da su a yankin Shabewa da ke karamar hukumar Dukku a jihar Gombe. Hakan na kunshe ne cikin wata...

An Karrama Dattijo Mai ƙirkire-ƙirƙire Da Bai Yi Boko Ba Da Digirin Digirgir

0
Jami'ar jihar Gombe ta ƙarrma dattijon ɗan shekaru 70 Hadi Usman da digirin girmamawa na Dakta. Jami'ar ta karrama dattijon ne a ranar Asabar yayin bikin yaye ɗaliban jami'ar. Dattijon wanda bai taɓa karatu a makarantar...

An yi garkuwa da dalibai mata biyar a jami’ar tarayya ta Dutsinma

0
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a dakunan kwanan dalibai na jami’ar tarayya da ke Dutsinma (FUDMA), jihar Katsina, inda suka yi awon gaba da dalibai mata guda biyar. Rahotanni sun bayyana cewa lamarin ya...

Jami’yar APC ta Dakatar Da Ɗan takarar Gwamna Da Na Sanata A Taraba

0
Jam'iyyar APC a jihar Taraba ta kori ɗan takararta na gwamnan jihar a zaɓen 2023 da aka kammala David Sabo Kente kan zargin yi mata zagon- ƙasa. Kazalika jam'iyyar ta ce ta kori zaɓaɓɓen sanatan...

Tinubu ya lashe zaben shugaban kasa

0
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya sanar da tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasa na 2023 da kuri'a miliyan 8,794,726. Tsohon matainmakin shugaban Najeriya, Atiku Abubakar...