Trending Now
Labaran Duniya
NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta...
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar Sitta Shawwal.
Al-Qur’ani mai girma a cikin suratul Baqarah, Allah Ya wajabta...
Kungiyar Ƴanjarida Ta ƙasa Ta karrama Gwamnan Jihar Kano
Tawaga daga kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ), karkashin jagorancin shugabanta na kasa, Kwamared Chris Isiguzo, sun karrama gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf
A...
Kasuwanci
Tsaro
Hukumar tsaro ta DSS ta damke masu sayar da sabbin kudi
Hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS, ta sanar da kama wasu da a ka zarga aikata laifukan sayar da sababbin takardun kudin da...
Dukkan Labarai
Ta yaya sayar wa Dangote ɗanyen mai a naira zai taimaka wa Najeriya?
A ranar Litinin majalisar ministoci ta Najeriya ta bayar da umarnin a riƙa sayar da ɗanyen mai ga matatun mai na cikin gida a...
Danne-dannen waya don samun kuɗi: Yadda matasa da tsofaffi suka rungume shi hannu bibiyu
ayin da yake tuƙa kakar zuwa gida ne ya lura tana ta faman danna madannan wayarta.
“Ina tunanin tana buga wasan ‘candy crush’ ne wanda...
Yan sanda a Gombe na binciken wadanda su ka wa yar shekara 58 yankan...
Rundunar ‘yan sandan jihar Gombe, ta kaddamar da bincike kan mumunan kisan da aka yi wa wata mata ‘yar shekara 58, Aishatu Abdullahi.
Mataimakiyar kwamishinan...
Kiwon Lafiya
NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Za Su Kwaɗaita Muku Azumtar Sitta...
Shirin Najeriya A Yau na wannan rana zai yi nazari ne kan falalar Sitta Shawwal.
Al-Qur’ani mai girma a cikin suratul Baqarah, Allah Ya wajabta...
Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo.
Kwamishinan Lafiya na Jihar,...