Trending Now
Labaran Duniya
Kungiyar Ƴanjarida Ta ƙasa Ta karrama Gwamnan Jihar Kano
Tawaga daga kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ), karkashin jagorancin shugabanta na kasa, Kwamared Chris Isiguzo, sun karrama gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf
A...
Danne-dannen waya don samun kuɗi: Yadda matasa da tsofaffi suka rungume...
ayin da yake tuƙa kakar zuwa gida ne ya lura tana ta faman danna madannan wayarta.
“Ina tunanin tana buga wasan ‘candy crush’ ne wanda...
Kasuwanci
Tsaro
What Bandits Told Us Before We Found Nabeeha’s Corpse – Uncle...
Speaking with Daily Trust, Nabeeha’s uncle, who has been involved in rescue efforts, said the bandits were infuriated when they told them they had...
Dukkan Labarai
NNPC ya nemi afuwan ‘yan Najeriya kan karancin man fetur
Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur.
Shugaban kamfanin...
Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo.
Kwamishinan Lafiya na Jihar,...
Kotu koli ta tabbatar da zaben shugaban kasa Tinubu
A yau Alhamis ne kotun koli ta tabbatar da nasarar da shugaba Bola Tinubu ya samu a zaben shugaban kasa da aka gudanar a...
Kiwon Lafiya
Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo.
Kwamishinan Lafiya na Jihar,...