Trending Now
NNPC ya nemi afuwan ‘yan Najeriya kan karancin man fetur
Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur.
Shugaban kamfanin...
Tinubu ya bayyana dalilin da ya sa yake tausayawa talakawa akan...
Ɗan Takarar Shugabancin Ƙasa a inuwar Jam’iyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce tushensa a matsayin ɗa ga ƴar kasuwa ne ya bashi...
TECH AND GADGETS
An yi garkuwa da dalibai mata biyar a jami’ar tarayya ta...
Wasu ‘yan bindiga sun kai farmaki a dakunan kwanan dalibai na jami’ar tarayya da ke Dutsinma (FUDMA), jihar Katsina, inda suka yi awon gaba...
TRAVEL GUIDES
FASHION AND TRENDS
Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo.
Kwamishinan Lafiya na Jihar,...
Kotu Ta Kori karar Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe
Kotu Ta Kori karar Da Ke Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe
A jiya ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi...
LATEST REVIEWS
Kungiyar Ƴanjarida Ta ƙasa Ta karrama Gwamnan Jihar Kano
Tawaga daga kungiyar ‘yan jarida ta Najeriya (NUJ), karkashin jagorancin shugabanta na kasa, Kwamared Chris Isiguzo, sun karrama gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf
A...