Kotun koli ta dage ci gaba da shari’ar da ta ke...

0
Kotun kolin Najeriya ta dage ci gaba da shari’ar da ta ke kan sauya wasu takardun kudi na naira na babban bankin Najeriya...

Atiku ya bukaci CBN da kada ya ƙara wa’adin daina karban...

0
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya bukaci babban bankin Najeriya (CBN) da kada ya tsawaita wa’adin ranar 10 ga watan...

Babu wata tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Atiku-NNPP

0
Jam'iyyar NNPP ta ce babu wata tattaunawa tsakanin dan takararta na shugaban ƙasa, Injiniya Rabi'u Musa Kawankwaso da takwaransa na PDP Atiku Abubakar. A wata...

Akwai masu yi wa Tinubu zagonkasa a fadar shugaban kasa

0
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi zargin cewa akwai wasu mutane a fadar shugaban kasa da ke yin zagonkasa wa Asiwaju Bola...

Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.

0
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo. Kwamishinan Lafiya na Jihar,...

Hukumar tsaro ta DSS ta damke masu sayar da sabbin kudi

0
Hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS, ta sanar da kama wasu da a ka zarga aikata laifukan sayar da sababbin takardun kudin da...

Ofishin yaƙin neman zaɓen Tinubu ya ce a na yaɗa...

0
Ofishin yaƙin neman neman zaben ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar APC Bola Ahmed Tinubu ya ca ya lura da wasu shafukan labarai na...

NNPC ya nemi afuwan ‘yan Najeriya kan karancin man fetur

0
Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur. Shugaban kamfanin...

Kotu Ta Kori karar Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe

0
Kotu Ta Kori karar Da Ke Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe A jiya ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi...

Ba za mu kara wa’adin daina karban tsoffin kudi ba- CBN

0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ba za a kara wa’adin ranar 31 ga watan Junairun wannan shekara ba domin daina karban...

Mataikin shugaban kasa Ya Mutu a Indiya

0
Mataimakin Shugaban Kasar Gambiya, Badara Joof, ya rasu a kasar Indiya. Shugaban Kasar, Adama Barrow ne ya sanar da...

Dankwambo ya bukaci Inuwa ya daina kamfe muddin ya iya barazana

0
Tsohon gwamnan jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya bukaci Gwamnan jihar ta Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da...

Wani Mutum Ya kai ƙarar Hadiza Gabon Saboda Ta ƙi Auransa

0
Wani ma’aikacin gwamnati Bala Musa mai shekaru 48 a duniya a ranar Litinin ya maka wata jarumar fina-finan Kannywood Hadiza Gabon a...