Babu wata tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Atiku-NNPP

0
Jam'iyyar NNPP ta ce babu wata tattaunawa tsakanin dan takararta na shugaban ƙasa, Injiniya Rabi'u Musa Kawankwaso da takwaransa na PDP Atiku Abubakar. A wata hira da BBC, Atiku Abubakar, ya yi iƙirarin cewa suna...

Akwai masu yi wa Tinubu zagonkasa a fadar shugaban kasa

0
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi zargin cewa akwai wasu mutane a fadar shugaban kasa da ke yin zagonkasa wa Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress...

Zazzabin Lassa Ya kashe Mutum 13 a Jihar Edo.

0
Akalla mutum 13 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 115 suka harbu da cutar zazzabin Lassa a Jihar Edo. Kwamishinan Lafiya na Jihar, Farfesa Akoria Obehi, ne ya bayyana hakan ga manema labarai...

Hukumar tsaro ta DSS ta damke masu sayar da sabbin kudi

0
Hukumar tsaro ta farin kaya ta DSS, ta sanar da kama wasu da a ka zarga aikata laifukan sayar da sababbin takardun kudin da gwamnati ta fitar a sassan Najeriya. Wannan na cikin wata sanarwa...

Ofishin yaƙin neman zaɓen Tinubu ya ce a na yaɗa labaran ƙarya kan...

0
Ofishin yaƙin neman neman zaben ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyar APC Bola Ahmed Tinubu ya ca ya lura da wasu shafukan labarai na bogi musamman a Facebook da ke yaɗa wani labarin ƙarya...

NNPC ya nemi afuwan ‘yan Najeriya kan karancin man fetur

0
Shugaban Kamfanin mai na kasa, NNPC ya bai wa 'yan Najeriya hakuri kan matsin da suka sake tsintar kansu sakamakon karancin man fetur. Shugaban kamfanin man, Mele Kolo Kyari ya tabbatar wa manema labarai cewa...

Kotu Ta Kori karar Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe

0
Kotu Ta Kori karar Da Ke Neman Hana Inuwa Takarar Gwaman Gombe A jiya ne wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da a ka shigar gabanta inda a ke...

Ba za mu kara wa’adin daina karban tsoffin kudi ba- CBN

0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ba za a kara wa’adin ranar 31 ga watan Junairun wannan shekara ba domin daina karban tsoffin takardar kudin N200, N500 da N1,000 ba. Gwamnan babban...

Mataikin shugaban kasa Ya Mutu a Indiya

0
Mataimakin Shugaban Kasar Gambiya, Badara Joof, ya rasu a kasar Indiya. Shugaban Kasar, Adama Barrow ne ya sanar da rasuwar a wani sako da ya wallafa a shafinsa na...

Dankwambo ya bukaci Inuwa ya daina kamfe muddin ya iya barazana

0
Tsohon gwamnan jihar Gombe Alhaji Ibrahim Hassan Dankwambo ya bukaci Gwamnan jihar ta Gombe Muhammad Inuwa Yahaya da ya daina kamfe muddin ya iya wa mutane barazana.